IQNA

Jamhuriyar Azarbaijan Na Bawa Lamarin Addini Muhimmanci ta Kulawa Ta Musamman

Bangaren siyasa da zamantakewa; shugaban ofishin da ke kula da lamuran da suka shafi musulmi da musulunci a Kafkaz a ranar uku ga watan Isfand na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a daidai lokacin tunawa da zagayowar irin wannan rana ta Haifuwar Fiyayyan Halitta Muhammad Dan Abdullahi tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi ya jaddada cewa gwamnatin kasar tana bawa lamurran addini muhimmanci da kulawa ta musamman.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; shugaban ofishin da ke kula da lamuran da suka shafi musulmi da musulunci a Kafkaz a ranar uku ga watan Isfand na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a daidai lokacin tunawa da zagayowar irin wannan rana ta Haifuwar Fiyayyan Halitta Muhammad Dan Abdullahi tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi ya jaddada cewa gwamnatin kasar tana bawa lamurran addini muhimmanci da kulawa ta musamman.Bayan ya yi Magana kan yadda addinin musulunci da cewa ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa tsarkaka ya fuskanci matsaloli masu yawan gaske a hanyar yadawa da tabbatar da addini kuma ya jurewa dukan matsaloli.


752542