Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ikna ta watsa rahoton cewa; a ranar goma ga watan Urdebehesht na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in za a gudanar da taron girmama mahardata kur'ani a birnin Riyad fadar mulkin kasar Saudiya.Gudanar da irin wannan taro ko shakka babu zai taimaka matuka gaya wajan karawa mahardata kur'ani karfin guiwa da kuma masu son yin hada da karatun kur'ani da kuma girmama su.
767913