IQNA

Bangaren al'adu da fasaha:taro kan tarihin rayuwar annabi Muhammad Tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa da matsayinsa a ciyar da addinin musulunci da kuma aka fara tun ranar sha hudu ga watan Farvardin shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in kuma baje kolin ya shafi nazari da binciken bayanai da suka zo a cikin littafai masu tsarki na attaura da injila dangane da Annabi Muhammad tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa tsarkaka.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin Kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; taro kan tarihin rayuwar annabi Muhammad Tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa da matsayinsa a ciyar da addinin musulunci da kuma aka fara tun ranar sha hudu ga watan Farvardin shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in kuma baje kolin ya shafi nazari da binciken bayanai da suka zo a cikin littafai masu tsarki na attaura da injila dangane da Annabi Muhammad tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa tsarkaka. A wajan wannan kasuwar baje kolin an samu halartar masana da manazarta masu yawan gasket.


768658