IQNA

17:55 - April 06, 2011
Lambar Labari: 2101808
Bangaren kasa da kasa, musulmi mazauna nahiyar turai na shirin gabatar da wani shiri na haramta sayen dukkanin kayan da ake yi a hamtacciyar kasar yahudawan sahyuniya a cikin naiyar baki daya, wanda kuma hakan ya samu amincewa har daga wasu kungiyoyi masu adawa da zaluncin da ake yi wa palastinawa.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wata zantawa da ta had shi da daya daga cikin malami masana kan harkokin al'adu ya sheda cewa cibiyar yada fina-finai ta kasar Amurka Hollywood ta zama wata babbar tashar yada manufofin yahudawan sayuniya a duniya, inda sukan yi amfani da hanyar hada fim wajen isar da sakon akidarsu ga sauran al'ummomi da kuma tabbatar da cewa sun bata abin da ba su so ta wannan hanya a saukake.
Ya ci gaba da cewa irin ta'asar da yahudawan sahyuniya suke tafkawa a duniya hakan bai boya ga kowa ba, musamman ma abin da ke faruwa a yankunan gabas ta tsakiya, inda suke kashe fararen hula ba gaira ba sabar a hannun yahudawan sahyuniya da hakan ya hada kanan yara da mata a cikin yankunan palastinawa.
Cibiyar yada fina-finai ta kasar Amurka Hollywood ta zama wata babbar tashar yada manufofin yahudawan sayuniya a duniya, inda sukan yi amfani da hanyar hada fim wajen isar da sakon akidarsu ga sauran al'ummomi da kuma tabbatar da cewa sun bata abin da ba su so ta wannan hanya.
769254

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: