IQNA

Bangaren nazari da ilimi: za a fara gudanar da bazarar bada horo kan shika-shikan musulunci a kasar Rasha musamman ana gudanarwa ne a masallacin Tarihi na Samara.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; za a fara gudanar da bazarar bada horo kan shika-shikan musulunci a kasar Rasha musamman ana gudanarwa ne a masallacin Tarihi na Samara.


770762