IQNA

Bangaren siyasa da zamantakewa: Nipit Intarasombut ministan al'adu na kasar Tailand ya kai wa Chularajamontri Aziz Pitakkumpho sheikhul islam na wannan kasa a asibicin Chulalongkorn da ke kwance yana jiya.Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Nipit Intarasombut ministan al'adu na kasar Tailand ya kai wa Chularajamontri Aziz Pitakkumpho sheikhul islam na wannan kasa a asibicin Chulalongkorn da ke kwance yana jiya.A ranar ashirin da biyu ga watan farvardin na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ya kai masa wannan ziyarar lamarin day a kara nuna hadin kai da kuma fahimtar juna a tsakanin manyan mutanan biyu da kuma magoya bayansu.


772841