IQNA

Bangaren al'adu da fasaha; A Jodan an nuna fim din da ke nuna yadda sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai wa tawaga yanci da ta kumshi manyan yan siyasa da kungiyoyin fararen hula da kare hakkin dan adam day an jarida masu rajin intar da yankin Gaza da gwamnatin haramtacciyar kasar ta ISra'ila ta killace .

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; A Jodan an nuna fim din da ke nuna yadda sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai wa tawaga yanci da ta kumshi manyan yan siyasa da kungiyoyin fararen hula da kare hakkin dan adam day an jarida masu rajin intar da yankin Gaza da gwamnatin haramtacciyar kasar ta ISra'ila ta killace . A cikin wannan fim an yi bayani dalla-dalla kan yadda sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta tabka ta'addanci da kai hari kan jirgin rowan da ke dauke da mutanan dab a su dauke da makamai da fatarsu it ace yantar da al'ummar Gaza.


772938