Bangaren siyasa: dalibai wadanda ba Iraniyawa bad a ke karatu a jami'ar Almustapha (SWA) al'alamiya a birnin Mashahad a karshen wani taro kan rawar da jagora ke takawa kan matasa da tayar da su daga barci a ranar sha biyu ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in a birnin Mashhad sun bukaci majalisar dinkin duniya da ta lura da inganta rayuywar sauran al'ummomi a yankin kuma an karanta wannan bayani a cikin harsuna hudu.