IQNA

12:49 - May 05, 2011
Lambar Labari: 2117746
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin fitattun masana da 'yan siyasa a kasar Iraki sun kai ziyara a babbar cibiyar nan ta na'ura mai kwakwalwa da ke birin kum a jamhuriyar Musulunci ta Iran, domin ganewa idanunsu irin ayyukan da suke gudanarwa na bunkasa harkokin ilimi ta wannan hanya.Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, wasu daga cikin fitattun masana da 'yan siyasa a kasar Iraki sun kai ziyara a babbar cibiyar nan ta na'ura mai kwakwalwa da ke birin kum a jamhuriyar Musulunci ta Iran, domin ganewa idanunsu irin ayyukan da suke gudanarwa na bunkasa harkokin ilimi ta wannan hanya ta na'ura mai kwakwalwa ko komfuta.

Muhsen Mascheh wanda shi ne babban daraktan cibiyar ya bayyana cewa, jami'an da suka kawo wannan ziyara a cibiyar nur, suna tare da wasu daga cikin manyan jami'a na jamhuriyar muslunci ta Iran, da suka hada da shugaban cibiyar bunkasa harkokin ilimi da al'adun Musulunci, gami da shugaban cibiyar kunsanto da mazhabobin muslunci ta duniya.

Wasu daga cikin fitattun masana da 'yan siyasa a kasar Iraki sun kai ziyara a babbar cibiyar nan ta na'ura mai kwakwalwa da ke birin kum a jamhuriyar Musulunci ta Iran, domin ganewa idanunsu irin ayyukan da suke gudanarwa na bunkasa harkokin ilimi ta wannan hanya ta zamani.

786655

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: