Bangaren kasa da kasa: taron yada addinin musulunci a da ayyukan makarantun musulunci ta hanyar koyar da larabci ga wadanda ba larabawa a birnin Bisawo fadar mulkin kasar Guinee Bisawo tare da hadin guiwar hukumar Asesco mai kula da yada al'adun musulunci da ilimi kuma za a gudanar ne daga ranekun ashirin da shidda zuwa ashirin da tara ga watan Urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiyasa.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; taron yada addinin musulunci a da ayyukan makarantun musulunci ta hanyar koyar da larabci ga wadanda ba larabawa a birnin Bisawo fadar mulkin kasar Guinee Bisawo tare da hadin guiwar hukumar Asesco mai kula da yada al'adun musulunci da ilimi kuma za a gudanar ne daga ranekun ashirin da shidda zuwa ashirin da tara ga watan Urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiyasa. Masana da kwararru da kuma fitattun masana ne za su halarci wannan taro da kuma yadda za su yi masanyar nazari da bincike a tsakaninsu kan yadda aka samu nasarori a wannan fanno na yada ilimi da al'adun musulunci da kuma gyara inda aka samu matsalali.
790330