Bangaren kasa da kasa; a karo na biyu a jeer musulmin gabacin Faransa a ranar ashirin da biyu ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a garin Alsace na Faransa za su gudanar da taro a tsakaninsu.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a karo na biyu a jeer musulmin gabacin Faransa a ranar ashirin da biyu ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a garin Alsace na Faransa za su gudanar da taro a tsakaninsu. A wannan taron za a samu halartar masana da kwararru a fannoni da malaman jami'a da za su yi nazari kan matsaloli da ci gaban da musulmin gabacin Faransa suka samu da kuma yadda za su magance matsalolinsu.
799074