IQNA

Rawar Da Addinai Na Kadaita Allah Ke Takawa Wajan Fadakar Da Musulmi

Bangaren siyasa da zamantakewa;Dahshiri mukaddashin shugaban bangaren bincike a hukumar kula da al'adu da dangantakar kasashen musulmi a wata ganawa day a yi da malaman jami'ar Ulludag Bursak ya bayyana rawar da addinai da Allah ya aiki suka taka wajan fadakarwa da tsayin Dakar musulmi da al'ummomi.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Dahshiri mukaddashin shugaban bangaren bincike a hukumar kula da al'adu da dangantakar kasashen musulmi a wata ganawa day a yi da malaman jami'ar Ulludag Bursak ya bayyana rawar da addinai da Allah ya aiki suka taka wajan fadakarwa da tsayin Dakar musulmi da al'ummomi. Masana da marubuta sun taimaka matuka gaya wajan wayar da al'ummomi da kuma yadda suka taimaka wajan wayar da su muhimmancin kalubalantar zalunci da azzalumai a fadin duniya .Kuma rubuce-rubuce a cikin yaruka da dama sun tallafa wajan wayewar al'ummomi da matasan al'ummomi na tashi tsaye da tsayin Dakar fuskantar zalunci da azzalumai.


801107