IQNA

An Gudanar Da Taron Tunawa Da Ranar Rasuwar Imam Khomeini A Pishkak

Bangaren siyasa da zamantakewa; a birnin Pishkak fadar mulkin kasar Karkizistan an gudanar da taron tunawa da zagayowar irin wannan rana da imam Khomeini ® muassasin juyin juya halin musulunci a Iran ya rasuwa da yin bankwana da wannan duniya.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a birnin Pishkak fadar mulkin kasar Karkizistan an gudanar da taron tunawa da zagayowar irin wannan rana da imam Khomeini ® muassasin juyin juya halin musulunci a Iran ya rasuwa da yin bankwana da wannan duniya.An samu halartar mutane da daman gasket da suka halarci wajan wannan taro da kuma Iraniyawa da ke zaune a wannan birnin na kasar ta Kazakistan.


804089