IQNA

Salo Da Hanyoyin Koyarwa Na Ayatullahi Uzma Mazahiri Parhiz

Bangaren nazari da bincike:shugaban makarantar Hauza ta ilimi Jadda Buzurg kuma mukaddashin ofishin bincike na sashen yada addinin musulunci a lardin Isfahan ya yi bayani da jinjiwa salon koyarwa da bincike na addini da Ayatullahi uszma Mazahiri ke amfani wajan yada addini da ilimi.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran net a watsa rahoton cewa; shugaban makarantar Hauza ta ilimi Jadda Buzurg kuma mukaddashin ofishin bincike na sashen yada addinin musulunci a lardin Isfahan ya yi bayani da jinjiwa salon koyarwa da bincike na addini da Ayatullahi uszma Mazahiri ke amfani wajan yada addini da ilimi.Majidi Mahdawi shugaban hauzar ilimi ta Jadda Buzurg kuma mukaddashin shugaban ofishin yadda addinin musulunci a laradin Isfahan a wata tattauanwa day a yi da kamfanin dillancin labarai na Ikna ne yayi bayani kan matsayi da halayyar wannan bawon Allah kuma ya rayuwa tare da shi na tsawon shekaru goma sha biyar shekaru goma daga cikinya shafi binciken ilimi da suka shafi fikihu da usuli.



821826