IQNA

17:01 - September 15, 2011
Lambar Labari: 2187785
Bangaren kasa da kasa, bababn sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi Ihsan Ikmaluddin ya kama hanyar nufa birnin New York domin halartar babban taron zauren majalisar dinkin duniya.

Kmafanin dilalcnin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalt daga shafin sadarwa na yanar gizo na OCI cewa, bababn sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi Ihsan Ikmaluddin ya kama hanyar nufa birnin New York domin halartar babban taron zauren majalisar dinkin duniya wanda za a fara gudanarwa acikin wannan wata.
Masana al'amurran yau da kullum sun yi amanna da cewa daya daga cikin dalilan irin wannan makirci da Amurka da sauran kawayenta na kasashen yammaci da wasu na kasashen larabawa suke kulla wa Siriyan shi ne irin goyon bayan da take ba wa kungiyoyin gwagwarmaya a kasashen Labanon da Palastinu da kuma siyasar da ta dauka na fada da bakar siyasar mamaya ta HKI a wannan yankin. A saboda haka ne kasar Amurkan da yahudawan sahyoniyan suke amfani da kasashe irin su Saudiyya wajen tura 'yan ta'adda zuwa kasar Siriyan da nufin aikata aika-aika a can.
A lokacin da yake magana kan wannan lamarin Mr. Stephen Lindman daya daga cikin masana harkokin siyasa dan kasar Amurka ya shaida wa tashar talabijin din kasar Rasha wato Russia Today cewa tun kimanin shekaru biyun da suka gabata kasar Amurka tare da taimakon kasar Saudiyya ta bullo da wani sabon shirin kulla makirci wa kasar Siriyan ta hanyar goyon bayan masu adawa da gwamnatin Siriya da kuma wasu 'yan ta'adda masu dauke da makami na kasashen larabawa wajen haifar da fitina a cikin kasar Siriyan.
860696

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: