IQNA

Jamhuriyar Musulunci Ta Bukaci Fadada Tsaro A Duniya

15:35 - October 23, 2011
Lambar Labari: 2210245
Bangaren siyasa da zamantakewa: jamhuriyar musulunci ta Iran ta bukaci fadada tsaro a fadin duniya kuma zargin Iran da kokarin kulla makircin kisan gilla kan jakadan kasar Saudiya a Amerika da Amerika ta yi wani lamari ne na nuna kama kan Iran da kuma addinin musulunci a fili da kuma mika sako kan hakan.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; jamhuriyar musulunci ta Iran ta bukaci fadada tsaro a fadin duniya kuma zargin Iran da kokarin kulla makircin kisan gilla kan jakadan kasar Saudiya a Amerika da Amerika ta yi wani lamari ne na nuna kama kan Iran da kuma addinin musulunci a fili da kuma mika sako kan hakan.Ihtisham Alhasan Shamsi shugaban mu'assisar al'adu ya bayyana cewa a yau duniya na bukatar a fadada sha'anin tsaro da kawao kwanciyar hankali da tsaro a duniya da hakan zai kara himma ga mahukumta da jami'an tsaro wajan magance matsaloli da suka shafi rayuwa da tsaron jama'a.

882808

captcha