Bangaren ilimi da nazari: shugabannin cibiyar yin nazarin musulunci tare da hadin guiwar cibiyar nazarin ilimin falsafa da sauran ilmomi a Rasha ne suka shirya wani taron kasa da kasa na wuni daya da aka bawa takenFalsafar musulunci da masaniyar musulunci kan Falsafa kuma a ranar shida ga watan Aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in ne hijira shamsiya aka shirya gudanarwa a birnin Masko.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; shugabannin cibiyar yin nazarin musulunci tare da hadin guiwar cibiyar nazarin ilimin falsafa da sauran ilmomi a Rasha ne suka shirya wani taron kasa da kasa na wuni daya da aka bawa takenFalsafar musulunci da masaniyar musulunci kan Falsafa kuma a ranar shida ga watan Aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in ne hijira shamsiya aka shirya gudanarwa a birnin Masko.Kimanin malaman Irfan dam asana addinin musulunci da Falsafa za su halarci wannan taro har ila yau malamn jami'a suna daga cikin wadanda za su halarci wannan taro inda ko zai yi nazari da kuma yin bahasi a tsakaninsu .
885361