Bangaren al'adu da fasaha; masani ilimin fasaha Iraniya sun kasance daga cikin wakilan da suka halarci baje kolin fasaha ta musulmi da za a fara daga shida ga watan Aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya da za a gudanar a dakin baje kolin Manrid a birnin Kwalalampur fadar mulkin kasar Malaishiya .
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; masani ilimin fasaha Iraniya sun kasance daga cikin wakilan da suka halarci baje kolin fasaha ta musulmi da za a fara daga shida ga watan Aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya da za a gudanar a dakin baje kolin Manrid a birnin Kwalalampur fadar mulkin kasar Malaishiya .Wannan taro dai an fara shi net un rtanar ashirin da takwas ga watan Meher na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya kuma zai ci gaba har zuwa ranar shidda ga watan Aban na wannan shekarar inda wakilan kasashen musulmi za su nuna kayayya da kwarewar da suke da ita ta fuskar fasaha.
885574