IQNA

An Ware Wasu Makudan Kudade Ga Duk wanda Ya Kama Sojan Isra’ila

20:02 - October 27, 2011
Lambar Labari: 2212863
Bangaren kasa da kasa, an ware makudan kudade da suka kimanin dalar Amurka dubu dari daya ga duk wanda ya kama wani sojan Isra’ila domin yin garkuwa da shi, ta yadda hakan zai taimaka wajen sakin fursunonin larbawa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, an ware makudan kudade da suka kimanin dalar Amurka dubu dari daya ga duk wanda ya kama wani sojan Isra’ila domin yin garkuwa da shi, ta yadda hakan zai taimaka wajen sakin fursunonin larbawa musamman dubbaban palastinawan da suke tsare da su.
Daya daga cikin malaman kasar Sausiyya ne ya sanar da hakan, inda ya ce shi da kansa ne ya dauki alhakin bayar da wannan lada ga duk wanda ya kame sojan Isra’ila tare yin garkuwa da shi, hakan ya zo ne domin mayar da martani kan izgilin da wasu yahudawa suke yi na cewa duk wanda ya sake kama daya daga cikin mutanen da aka saka to za su ab shi lada ta dakla dubu dari.
Ya ce dai ya ware makudan kudade da suka kimanin dalar Amurka dubu dari daya ga duk wanda ya kama wani sojan Isra’ila domin yin garkuwa da shi, ta yadda hakan zai taimaka wajen sakin fursunonin larbawa da palastinawa da suke kurkukun yahudawa daban-daban.

887799

captcha