IQNA

Bangaren Fasaha; babban sakataren kula da shirya wannan kasuwar baje kolin fina-finan sinima ya bayyana cewa; fim din da za ta shiga wannan gasar sai wadda ta yi cokaci kan lamarin tashi daga barci da tsayin Dakar da musulmi suka yi a yan baya bayan nan a kasashen larabawa da musulmi.

Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna ne ya watsa rahoton cewa: babban sakataren kula da shirya wannan kasuwar baje kolin fina-finan sinima ya bayyana cewa; fim din da za ta shiga wannan gasar sai wadda ta yi cokaci kan lamarin tashi daga barci da tsayin Dakar da musulmi suka yi a yan baya bayan nan a kasashen larabawa da musulmi. A jiya ne goma ga watan aban shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a cibiyar kula da Sinima da kwarewa ya gudanar da taron manema labarai kan wannan kasuwar baje kolin ta kasa da kasa ya yi bayani dalla dalla kan hakan da kuma dalilin daukan hakan.

891461