IQNA

13:41 - November 06, 2011
Lambar Labari: 2218431
Bangaren kasa da kasa; tawagar kai agaji da temakekkeniya a tsakanin yan adam mai suna mabukata Dariya daga kasar masar a ranar sha uku ga watan aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ta hanyar mashigar Rafah sun shiga yankin Gaza da gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ta killace dan zalunci.Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; tawagar kai agaji da temakekkeniya a tsakanin yan adam mai suna mabukata Dariya daga kasar masar a ranar sha uku ga watan aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ta hanyar mashigar Rafah sun shiga yankin Gaza da gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ta killace dan zalunci. Wannan tawaga da ta taso daga kasashen waje domin isa wannan yanki na gabas ta tsakiya da kuma bi ta mashigar Rafah da ke kan iyakar kasar Masar da Palsdini ta shiga wannan yanki na Gaza a wani kokarin kawo karshe wannan zalunci da danniya ta gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da ta yi fice ta fuskar zalunci da daniya a fadin duniya musamman kan al'ummar palsdinu.

893125
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: