IQNA

Bangaren kasa da kasa: a birnin Paris Fadar mulkin kasar Faransa ne za a gudanar da kasuwar baje kolin abubuan tarihi na musulunci kuma a za a fara gudanarwa ne daga sha biyar ga watan Azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiy zuwa bakwai ga watan Isfand na wannan shekara.


Kamfanin dillancin Labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a birnin Paris Fadar mulkin kasar Faransa ne za a gudanar da kasuwar baje kolin abubuan tarihi na musulunci kuma a za a fara gudanarwa ne daga sha biyar ga watan Azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiy zuwa bakwai ga watan Isfand na wannan shekara.Wadanda suka kawo abubuwan tarihi mafi kayatarwa a wajan wannan kasuwar baje kolin zai samu kyauta mai girma da kuma jinjina masa.

901379