IQNA

17:30 - November 21, 2011
Lambar Labari: 2226379
Bangaren kasa da kasa; basher Asad shugaban kasar suriya ya jaddada cewa; kasarsa a shirye take dari bisa dari na ci gaba da gwagwarmya da kuma kasha duk wanda ya kuskura ya kai wa kasar harin soja daga katare da cewa;a Suriya za ta kai hari da maida martini ko shakka babu kan duk wani harin soja da za a kai wa kasar.Kamfanin dillancin Labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: basher Asad shugaban kasar suriya ya jaddada cewa; kasarsa a shirye take dari bisa dari na ci gaba da gwagwarmya da kuma kasha duk wanda ya kuskura ya kai wa kasar harin soja daga katare da cewa;a Suriya za ta kai hari da maida martini ko shakka babu kan duk wani harin soja da za a kai wa kasar.Shugaban kasar ta suriya ya furta hakan ne a wata tattaunawa day a yi da jaridar kasar Britaniya Sondai Taems da cewa ko shakka babu za su maida martini da kai harin kan duk wata kasa da wasu sojoji na waje day a kuskura ya kai wa kasarsa harin soji .Kasar Suriya dai na fuskantar zanga-zanga da hari a cikin gida da masu zanga-zangar ke kai wa jami'an tsaro na gwamnati da suma jami'an tsaro kai kai harin da makamai kan masu zanga-zangar da kuma fuskantar matsin lamba da ga kasashen waje da kungiyoyi na yammacin turai.


901289

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: