IQNA

Oman Za Ta Karbi Bakuncin Taron Kasa Da Kasa A Karo Na farko na bankokin Musulunci

Bangaren kasa da kasa: a karon farko za a gudanar da taron kasa da kasa na sanya hannayen jari da kuma na bankokin musulunci a kasar Oman kuma a ranar uku ga watan Bahman na wannan shekara ce za a gudanar da wannan taro a Otel din Albastan da ke tsakiyar birnin Maskat fadar mulkin kasar ta Oman.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula d aharkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a karon farko za a gudanar da taron kasa da kasa na sanya hannayen jari da kuma na bankokin musulunci a kasar Oman kuma a ranar uku ga watan Bahman na wannan shekara ce za a gudanar da wannan taro a Otel din Albastan da ke tsakiyar birnin Maskat fadar mulkin kasar ta Oman.A lokacin gudanar da wannan taro za a samu halartar masana harkokin tattalin arziki da kasuwanci yan kasar ta Oman da kuma bankoki da cibiyoyi na kasuwanci da guraban ajiyar kudi da sanya hannuwan jari kuma za a kwashe kwanaki biyu ana gudanar da taron har ila yau ana sa rana halaratara dari hudu ne za su halarci wannan taro day a hada da shugabanni na bankoki da cibiyoyin kasuwanci daga kasashen larabawa da wadanda ba larabawan ba.

918457