IQNA

Baje Kolin Kur'ani A Kasar Ostriya

16:38 - December 21, 2011
Lambar Labari: 2243016
Bangaren kasa da kasa: a kasar Ostriya Ne Aka Gudanar Da Kasuwar baje kolin kur'ani da nuna kwarewa kan wani abu day a shafi fasahar kur'ani kuma an gudanar da wannan kasuwar baje kolin ce a garin Karnaburn da ke lardin Viktoriya.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa : a kasar Ostriya Ne Aka Gudanar Da Kasuwar baje kolin kur'ani da nuna kwarewa kan wani abu day a shafi fasahar kur'ani kuma an gudanar da wannan kasuwar baje kolin ce a garin Karnaburn da ke lardin Viktoriya.A lokain gudanar da wannan kasuwar baje kolin ta kur'ani samu halartar mutane da wakilai na mu'assishin tarjamar kur'ani da suka halarta da baje kayan su da suke bugawa ta hanyar tarjamomin kur'ani a cikin yaruka da dama har ila yau an baje abubuwa da suka kayar da aka nuna fasaha a kansu wajan rubuta ayoyin kur'ani mai girma kuma Nurain Cavidari daya daga cikin shugabannin shirya wannan kasuwar baje kolin ya cewa mutane da daman e suka halarci wannan kasuwar baje kolin kuma ta samu karbuwa.

919098

captcha