Bangaren fasaha: ya dace a shirya fina finai kan fadakarwa da fadakar musulmin yankin da kuma tarihi ba zai taba mantawa da wannan jan aiki da musulmin yankin suka yi .
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; ya dace a shirya fina finai kan fadakarwa da fadakar musulmin yankin da kuma tarihi ba zai taba mantawa da wannan jan aiki da musulmin yankin suka yi .a wata tattaunawa da ta hada mai kula da hulda da jama'a a kasuwar baje kolin fina finai na Fajr Ali Rida Ra'isiyan da manema labarai ya bayyana cewa; shirya fina finai a matakinkasa da kasa da na yankin zai taimaka matuka gaya wajan bayyana abubuwan da suka faru a yankin na falkawar musulmi daga barci da kuma yadda suka tunkari lamarin da kalubalantar makircin makiya da zzalumai a ciki da na ketare.
921415