IQNA

Kungiyar Hizbullahi Ta Yi Wa Musulmi Barka da Zagayowar Haihuwar Isa Masihu (AS)

Bangaren kasa da kasa: kungiyar gwagwarmaya ta musulunci a kasar Labanon wato kungiyar Hizbullahi ta fitar da wata sanarwa da a cikin ta ke tayiwa kiristocin duniya taya murnar zagayowar irin wannan rana ta haifuwar annabi Isa Almasihu (AS) .



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: kungiyar gwagwarmaya ta musulunci a kasar Labanon wato kungiyar Hizbullahi ta fitar da wata sanarwa da a cikin ta ke tayiwa kiristocin duniya taya murnar zagayowar irin wannan rana ta haifuwar annabi Isa Almasihu (AS) .A cikin wannan sanarwa da kungiyar ta Hizbullahi ta fitar a ranar hudu ga watan dai na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya day a yai daidai da ashirin da biyar ga watan Desamba na shekara ta dubu biyu da sha daa rana ce ta zagayowar irin wannan rana ta haifuwar Annabi Isa almasihu (AS) saboda haka tana taya kirsitocin duniya barka da sallah da fatar Allah ya tabbatar mana da alherin da ke cikin wannan rana mai albarka da sabuwar shekara mai kamawa ya kuma kiya she mud a duk wani laba'I da sharri da ke cikin wannan sabuuwar shekara mai kamawa amin.

922331