IQNA

A Karo Na Biyu Ana Taro Kan fadakar Musulmi,Da Kuma Juyin Juya Halin Msulunci

Bangaren kasa da kasa: a karo na biyu an gudanar da taro karo na biyu na kwararru kan fadakar da musulmi da kuma aunawa da juyin juya halin muslunci da aka gudanar a ranar sha bakwai ga watan Bahman na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in a huseiniyar Alzahra (S) da ke hukumar da ke kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a Ketare da kuma dangantaka ta musulunci.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna ne da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a karo na biyu an gudanar da taro karo na biyu na kwararru kan fadakar da musulmi da kuma aunawa da juyin juya halin muslunci da aka gudanar a ranar sha bakwai ga watan Bahman na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in a huseiniyar Alzahra (S) da ke hukumar da ke kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a Ketare da kuma dangantaka ta musulunci.Da misalign karfe goma sha daya da mintoci talatin na agogon ranar jiya ne kwararru suka fara wannan taro day a hada kwararru da manasa gwagwarmaya na sojojin da dakarun sa kai da kuma masu tarjama littafai na addini da zamantakewar dan adam a wannan hukuma kuma mahalarta taron sun yi bayani dalla dalla kan muhimmancin sauye-sauye da fadakarwar da ake samu ta musulmi a kasashe da daman a musulmi da kuma yadda hakan idan ya ci gaba ba karamar nasara ce bag a duniyar musulmi kama das u kansu musulmin da kuma addinin musulunci musamman idan aka yi la'akari da cewa yawancin al'ummomin kasashen musulmi ne masu son addininsu.
948167