IQNA

Labarai Cikin Yaruka Arba'in Yana Hana Yaduwar Fitinar Wahabiyawa

Bangaren kasa da kasa; yada labarai na gaskiya da suka shafi duniyar musulunci a cikin yaruka arba'in daban daban a karkashin kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran daya ne daga cikin hanyoyi da salon a killace yaduwar farfagandar Wahabiyawa kan mabiya Ahlul Baiti (AS) da kuma hana yaduwar fitinarsu.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: yada labarai na gaskiya da suka shafi duniyar musulunci a cikin yaruka arba'in daban daban a karkashin kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran daya ne daga cikin hanyoyi da salon a killace yaduwar farfagandar Wahabiyawa kan mabiya Ahlul Baiti (AS) da kuma hana yaduwar fitinarsu.Abdallah Jak Shatiya shugaban wadanda ba su jima ba da karbar musulunci da zaman mabiya mazhabar shi'anci a wata tattaunawa da ta hada shi da Ikna ya bayyana cewa:musulmin duniya sun share shekaru bas u da wani labara day a shafi wahabiyanci kuma bas u damu da labarai da suka shafi wahabiyanci amman a yau suna kokarin ganin sun sake maido da wannan bakar siyasa da yada farfagandar ta'assubancin Addini a daidai wannan lokaci da duniya ke bukatar hadin kai da fahimtar juna .
964915