IQNA

Ikna Ta Hadada Masu Bin Labaranta Na Addini Da Kur'ani A Fadin Duniya

18:16 - March 11, 2012
Lambar Labari: 2289840
Bangaren siyasa da zamantakewa; ta hanayr karbar yare na arba'in dake cikin jerin yarukan da kamfanin dillancin labarai mai kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna ke watsa labarai da suka shafi addini da kur'ani a tsakanin musulmi a fadin duniya ta fadada masu bin labaran wannan kamfani da girmama shafi da fagensa.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: ta hanayr karbar yare na arba'in dake cikin jerin yarukan da kamfanin dillancin labarai mai kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna ke watsa labarai da suka shafi addini da kur'ani a tsakanin musulmi a fadin duniya ta fadada masu bin labaran wannan kamfani da girmama shafi da fagensa.A wata tattaunawa ce da mai kula da bangaren al'adu na jamhuriyar musulunci ta Iran a birnin Lahur na kasar Pakistan ta yi das hi Ikna a dalilin bude shafin bada labaran addini da kur'ani cikin yare na arba'in da kamfanin ya kumsa ya bayyana cewa a wanna gajeran lokaci da ikna ta yi ta samar da fannoni masu yawan gaske da kuma suka kumshi abubuwa masu gamsarwa da kuma ta nuna tana bin diddigin lamura da suka shafi addini da kur'ani mai girma a fadin duniya da kuma bin lungu da sako wajan isar da wannan sako ga al'ummomi da yarurrukan da wadannan musulmi ke Magana das u da hakan ke nuni da matukar muhimmancin da Ikna ke bayarwa da kuma irin rawar da take takawa a wannan fanni da fage.


968819
captcha