Bangaren siyasa da zamantakewa; komitin shirya taron kasa da kasa na Kazan fadar mulkin kasar Kazakistan sun cimma wata yarjejeniya tare da mahukumtan bankin ci gaban musulunci a ranar takwas ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya kan yadda za su hadu wajan ciyar da harkokin bankin kaba da kuma wasu batutuwa da suka cimma matsaya a kansu.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: komitin shirya taron kasa da kasa na Kazan fadar mulkin kasar Kazakistan sun cimma wata yarjejeniya tare da mahukumtan bankin ci gaban musulunci a ranar takwas ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya kan yadda za su hadu wajan ciyar da harkokin bankin kaba da kuma wasu batutuwa da suka cimma matsaya a kansu.A wannan zama da yarjejeniya da suka cimma matsaya a kanta Ahmad Muhammad Ali Madani shugaban bankin ci gaban musuluncin ya jinjina wa komitin shirya tarurruka na kasa da kasa a kazan mau suna KAZANSUMMIT da yadda suke taka rawat gani a bangaren kara hulda a tsakanin kasar da kuma sauran kasashen duniya musmman na yankin da kuma na musulmi.
976888