Bangaren kasa da kasa; Jami'ar Ratgaraz a lardin niyojars na Amerika a yau a jiya ashirin da daya ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ta dauki nauyin gudanar da taron fadakarwa da wayrwa da kuma sanayya da addinin musulunci na tsawon mako guda.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kuma da harkokin kur'ani mai girmna a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Jami'ar Ratgaraz a lardin niyojars na Amerika a yau a jiya ashirin da daya ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ta dauki nauyin gudanar da taron fadakarwa da wayrwa da kuma sanayya da addinin musulunci na tsawon mako guda.An nakalto daga majiyar labarai ta daily Targum cewa: wannan mako guda da aka ware domin sanayya da addinin musulunci hadin guiwar kungiyoyin yan jami'a musulmi na Rutgers University suka shirya da zummar ilmantar da mutane da sanar das u al'adun addinin musulunci na riko da hanya da matakin tattaunwa da fahimtar juna ta addini da zamantakewa a tsakanin musulmi da wadanda ba musulmi ba kuma wannan taro za a ci gaba da gudanar da irinsa ne har zuwa ranar ashirin da biyar ga watan farvardin na sheka ta dubu daya da dari uku da tis'in da daya hijira shamsiya inda yan jami'ar musulmi da wadanda ba musulmi ba kowa ke mika tambayarsa kan wani abu day a shafi musulmi da addinin musulunci da kuma amsa masa nan take bad a wata wata ba.
981811