IQNA

An Bude Taron Baje Kolin Kayan Tarihi Da Al’adu Na Kasashen Musulmi A Indonesia

Bangaren al’adu, an bude taron baje koli na kasa da kasa aIndonesia tare da halartar kasashen msuulmi da na larabawa da suka hada da jamhuriyar musulunci ta Iran inda babban ofishin jakadancin kasar ya bude daki guda domin nuna kayan al’adu na Iran.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, an bude taron baje koli na kasa da kasa aIndonesia tare da halartar kasashen msuulmi da na larabawa da suka hada da jamhuriyar musulunci ta Iran inda babban ofishin jakadancin kasar ya bude daki guda domin nuna kayan al’adu na Iran da nufin kara sada zumunci tsakanin al’ummomin kasashen biyu.
Kasar Indonesia na daga cikin kasashen da suke bayar da himma matuka wajen bayyana al’adun muslunci ga al’ummomin yankin gabacin duniya wadanda ba musulmi ba, ta yadda hakan yana yin tasiri matuka, domin kuwa ita ce kasa mafi yawan musulmi a duniya.
Yanzu haka dai an bude taron baje koli na kasa da kasa aIndonesia tare da halartar kasashen msuulmi da na larabawa da suka hada da jamhuriyar musulunci ta Iran inda babban ofishin jakadancin kasar ya bude daki guda domin nuna kayan al’adu na jamhuriyar musulunci.
982362