IQNA

An Rarraba Kur'anai Ga Kuramai A Jodan

17:32 - April 15, 2012
Lambar Labari: 2305327
Bangaren kasa da kasa;A ranar ashirin da shidda ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a lardin Rasifiya na kasar Jodan aka rarraba kur'ani da aka rubuta ta hanyar sadarwa irin ta zama a cikin yaren kurmanci .




Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: A ranar ashirin da shidda ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a lardin Rasifiya na kasar Jodan aka rarraba kur'ani da aka rubuta ta hanyar sadarwa irin ta zama a cikin yaren kurmanci . Wannan jan aiki da kuma himma ta rarraba kur'anai kyauta ga kuramai ya samu karbuwa da jinjinawa daga al'ummar kasar ta jodan da suka ce wannan wani aiki ne mai muhimmanci da alfano musamman idan aka yi la'akari da yadda ake samin karanci kur'anai da kuramai za sun yi amfani das hi adaidai wannan lokaci na ci gaban taknolijiya da fasahar zamani kuma kungiyoyi da dama a ciki da wajen kasar da kuma malamai da shugabnni sun jinjina matuka gaya da yadda aka dauki niyar aiwatar da wannan aiki mai muhimmanci kuma tun da misalign karfe biyu na ranar jiya ashirin da shidda ga watan farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne aka dauki wannan mataki na rarraba kur'anan.
984868
captcha