Bangaren siyasa da zamantakewa; a ranar ashirin da daya ga watan Ordebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne a birnin Masko na kasar Rasha aka gudanar da kasuwar baje kolin abincin galgajiya na kasashen musulmi kuma an dauki dawainiyar gudanar da wannan taro tare da hadin guiwar komitin masu bayar da fatawa a kasar ta Rasha da kuma biciyar kasa da kasa mai kula da ingancin abinci da bada shaida ta abincin halaliya a Rasha .
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watasa rahoton cewa: a ranar ashirin da daya ga watan Ordebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne a birnin Masko na kasar Rasha aka gudanar da kasuwar baje kolin abincin galgajiya na kasashen musulmi kuma an dauki dawainiyar gudanar da wannan taro tare da hadin guiwar komitin masu bayar da fatawa a kasar ta Rasha da kuma biciyar kasa da kasa mai kula da ingancin abinci da bada shaida ta abincin halaliya a Rasha . Burin gudanar da irin wannan taro shi ne samar da wani yanayi da fito da kuma yada abinci halaliya ga musulmin a kasar ta Rasha da kuma sauran kasashe na musulmi da bayyana abinci na halaliya masu lafiya da ke saurin gina jikin mutun cikin tsari irin na addinin musulunci ga kuma matukar amfani ga mutum.Kuma an bawa gidajan abinci na halaliya da hukumomi da cibiyoyi na kasar da kuma na al'adu da nayan gudun hijira da sauran sun a iya halartar wannan taro.
1003882