IQNA

An Girmama Wasu dalibaui da Suna Kwazo A gasar Kur’ani a kasar Turkiya

20:47 - June 08, 2012
Lambar Labari: 2342135
Bangaren kur’ani, an girmamam wasu daga cikin daliban kur’ani da suka nuna kwazo a gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Turkiya wadda ta samu halartar dalibai daga wasu yankuna na kasar na makarantu harsar kur’ani mai tsarki.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habrat cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa an girmamam wasu daga cikin daliban kur’ani da suka nuna kwazo a gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Turkiya wadda ta samu halartar dalibai daga wasu yankuna na kasar na makarantu harsar kur’ani mai tsarki kamar yadda aka saba gudanarwa a kowace sheakara Takir Dag.
An gudanar da zaman tattaunawa kan muhimman batutuwa da suka shafi ayyuakn cibiyoyin muslunci na kasar Pakistan da kuma yadda za a inganta hanyoyi na isar da sahihin sako ga sauran al’ummomin kasar ta hanyoyon da suka dace, tare da kaucewa duk wata hanya ta nuna rashin dacewa ko tsattsauran ra’ayi.
Bayanin ya ci gaba da cewa babbar manufar taron dai ita ce tabbatar da cewa ana gudanar da ayyuka da cibiyoyin suke yi daidai da akida ta musulunci wadda dukkanin bangarori suka amince da ita,kuma yin wani abu bisa sabanin koyarwara ddini ba ya daga cikin addini, wanda aikin malamai ne da masana su sanar da sauran mutane hakan.
An dai riga an gudanar da zaman tattaunawa kan muhimman batutuwa da suka shafi ayyuakn cibiyoyin muslunci na kasar Pakistan da kuma yadda za a inganta hanyoyi na isar da sahihin sako g sauran al’ummomin kasar ta hanyoyon da suka dace da addini da dabiu na mutane.
1023621







captcha