IQNA

Wakilan kasashen 65 Suka Shiga Gasar Makaloli Kan Kur’ani Mai tsarki

13:49 - June 12, 2012
Lambar Labari: 2345204
Bangaren kur’ani, kasashe 65 ne suka tura wakilansu a gasar rubutun makaloli kan kur’ani mai tsarki da ak agudanar wadanda adadinsu ya kai makala 550 dukkaninsu suna Magana abubuwan da mabambanta kan kur’ani mai tsarki kan imomin da ke cikinsa ga dukaknin talikai.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, kasashe 65 ne suka tura wakilansu a gasar rubutun makaloli kan kur’ani mai tsarki da ak agudanar wadanda adadinsu ya kai makala 550 dukkaninsu suna Magana abubuwan da mabambanta kan kur’ani mai tsarki kan imomin da ke cikinsa ga dukaknin talikai kamar yadda ya kasance littafi mai dauke da shirya gare su baki daya.
Wannan dai na daga cikin irin ayyukan da cibiyoyin addinin muslunci musamamn am amsu kula da harkokin kur’an suka saba gabatarwa a cikin shekarun da suka gabata, da nufin kara karfafa gwiwar masu bincike kan lamurran kur’ani a acikin duniyar muslumi, ta yadda hakan zai bas u damar kara fito da ilmomin da ke cikin wannan littafi mai tsarki.
Kasashe 65 ne suka tura wakilansu a gasar rubutun makaloli kan kur’ani mai tsarki da ak agudanar wadanda adadinsu ya kai makala 550 dukkaninsu suna Magana abubuwan da mabambanta kan kur’ani mai tsarki kan imomin da ke cikinsa ga dukaknin talikai gaba daya.
1027572


captcha