IQNA

Gwamatin Amurka Ita Ce Babbar Daulr Da Tafi Take Hakkokin Bil Adama A Duniya

22:03 - June 21, 2012
Lambar Labari: 2351503
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Amurka ita ce babbar kasar da tafi danne hakkokin bil adama a duniya a dukkkanin bangarori kamar dai yadda da dama daga cikin masu bin diddingin lamurran da ke faruwa a duniya suke bayyanawa acikin bayanasu da kafofin yada labarai ko kuma ta hanyar rubutun da suke a shafuka na sadarwa.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, gwamnatin kasar Amurka ita ce babbar kasar da tafi danne hakkokin bil adama a duniya a dukkkanin bangarori kamar dai yadda da dama daga cikin masu bin diddingin lamurran da ke faruwa a duniya suke bayyanawa acikin bayanasu da kafofin yada labarai ko kuma ta hanyar rubutun da suke a shafuka na sadarwa na yanar gizo a kowace rana.

A cikin wannan makon ne ofishin shugaban kasar Tunisia ya fitar da wani bayani da acikinsa yake bayyana cewa yin wasu kalamai na keta alfarmar addinin muslunci ba shi ne ma’anar fadin albarkacin baki ba kamar yadda wasu suka dauka, domin kuwa fadin albarkacin baki baya nufin tozarta wani ko mahanagarsa.
zZman taro na karawa juna sani kan watan ramadan mai alfarma da kumamuhimman ayyukan da ake yi a cikinsa a Sen denis na kasar Faransa wanda a ka saba gabatarwava kowace shekara kafin shigar watan ramadan mai alfarma da aka saba gudanarwa domin kara fadakar da musulmin kasar.
Gungun lauyoyi musulmi sun gudanar da wani zama na musamma a birnin maskat fadar mulkin kasar Oman domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci halin da ake ciki yanzu haka a wasu kasashen larabawa da kuma irin gudunmawar da za su iya bayarwa domin kare hakkokin fararen hula.
1034438


captcha