IQNA

An Fara Gudanar Da Shirye-Shiryen Watannin Sha’aban da Ramadan A kasar Pakistan

21:59 - June 21, 2012
Lambar Labari: 2351513
Bangaren kur’ani, an fara gudanar da shiririn watannin Ramadan da sha’aban a kasar Pakistan kamar dai yadda aka saba yi a kowace shekara a kasar inda a wannan shekara an gudanar da shirin ne a yankuna dari biyar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa an fara gudanar da shiririn watannin Ramadan da sha’aban a kasar Pakistan kamar dai yadda aka saba yi a kowace shekara a kasar inda a wannan shekara an gudanar da shirin ne a yankuna dari biyar da ke cikin ssan kasar.
Daruruwan musulmi sun gudanar da wani zaman taro kan idin mabas inda aka yi bayani kan mi’irajin manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka a birnin Islam-Abad na kasar Pakistan kamar dai yadda suka saba yi a kowace shekara.
Lokacin malaman addinin muslunci na hakika suke ci gaba da hankoron ganin an samu fahimtar juna tsakanin dukaknin al’ummomin duniya tare da zaman lafiya wasu daga cikin masu kiran kansu malaman addini a kasar Sudiyya suna fitar da fatawoyin halascin kai hari kan saura mabiya addinai kamar majamioin mabiya addinin kirista.
A cikin wanmnan makon ne wani mutum da ake kira mai bayar da fatawa na gwamnatin Saudiyya Abdulaziz Bin Abdullah Al-sheikh, ya fitar da wata fatawa daga mahangarsa ta akidar wahabiyanci da ke kafirta musulmi kansu wadanda ba su bin wannan tafarki na wahabiyanci, inda ya halasta kaddamar da kai hare-hare kan wuraren ibadar mabiya addinin kirista. 1034079
captcha