IQNA

Tafiya Domin Gudanar Da Aikin Hajji Na Misilta Ayoyin Kur’ani mai Tsarki

15:52 - July 01, 2012
Lambar Labari: 2358433
Bangaren kur’ani, yin tafiya zuwa aikin hajji na tatatre da ma’anoni da suke tarjama ayoyin kur’ani mai tsarki a aikace kamar yadda hakan bai takaitu kawai na mazhari na ibada ta ma’ana ba kawai har ma ya shafi bangarori na siyasa da zamnatkewar al’ummar musulmi na duniya baki daya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizocewa, yin tafiya zuwa aikin hajji na tatatre da ma’anoni da suke tarjama ayoyin kur’ani mai tsarki a aikace kamar yadda hakan bai takaitu kawai na mazhari na ibada ta ma’ana ba kawai har ma ya shafi bangarori na siyasa da zamantakewar al’ummar musulmi na duniya baki daya kamar dai yadda malamai suka tabbatar da hakan a cikin bahasi na ilimi, wanda ya dogara da hadisan manzon da limamaman ahlul bait.
Wasu kalamai da shugaban majalisar dokokin kasar Lebanon ya yi a gaban baje kolin wasu hotuna da ke nuni da cin zarafin fararen hula da mahukuntan kasar Bahrain suke yi hakan ya harzuka sarakunan kama karya na kasar wadanda suke samun goyon baya daga sauran kawayensu ‘yan kama karya na tekun fasha.
Bayanin ya ci gaba da cewa, kasar Bahrain ta nuna maitar a fili tun daga lokacin da al’ummar kasar suka fara boren neman sauyi, da nufin tabbatar da adalci a tsakanin al’ummar kasar wadanda suke fuskantar zalunci da danniya tswon shekaru na tarihin kasar, amma abin da yafi komai ban mamaki shi ne yadda kasashen larabawa suka yi gum da bakunansu kan ta’asar da gwamnatin ta Bahrain take tafakawa.
Kalaman da Nabih Birri shugaban majalisar dokokin kasar Lebanon ya yi a gaban baje kolin wasu hotuna da ke nuni da cin zarafin fararen hula da mahukuntan kasar Bahrain suke yi hakan ya harzuka sarakunan kama karya na kasar wadanda suke samun goyon baya daga sauran kawayensu ‘yan kama karya na tekun fasha da suka shahara da kama karya a tarinsu.
1041040


captcha