IQNA

An Girmama Cibiyoyi Masu Gudanar Da Ayyuakn Jin Kai A Gasar Kur’ani Ta Dubai

Bangaren kasa da kasa, an girmama wasu cibyoyi da suke gdanar da ayyuka na jin kai a cikin kasashen musulmi dana larabawa bisa la’akari da ayyuan da suke gudanarwa wanda yake amfanar da mabiya addinin muslunci a sassa na kasashensu kamar yadda har ma wasu da ba musulmi suna samun irin wannan taimako.
Kamfanin diallcnin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na kasar hadaddiyar daular laabawa Wam, cewa an girmama wasu cibyoyi da suke gdanar da ayyuka na jin kai a cikin kasashen musulmi dana larabawa bisa la’akari da ayyuan da suke gudanarwa wanda yake amfanar da mabiya addinin muslunci a sassa na kasashensu kamar yadda har ma wasu da ba musulmi suna samun irin wannan taimako da suke gudanar da aikinsa.
Gasar dai ana gudanar da ita a karo an goma sha shida a birnin Dubai, wadda ake lissafa ta a matsayin daya daga cikin masu matukar muhimamnci da ake gudanarwa a cikin kasashen larabawa na yanakin gabas ta tsakiya, kuma ko shakka babu hakan zai taimaka matuka wajen karafafa gwiwar masu sha’awar karatu da harda.
Bayanin ya ci gaba da cewa an girmama wasu cibyoyi da suke gdanar da ayyuka na jin kai a cikin kasashen musulmi dana larabawa bisa la’akari da ayyuan da suke gudanarwa wanda yake amfanar da mabiya addinin muslunci a sassa na kasashensu kamar yadda har ma wasu da ba musulmi suna samun irin wannan taimako wanda kungiyoyin suke bayarwa.
1071865