IQNA

An Gudanar Da Wani Zama Na Yin Dubi Kan ayyukan Jami’ar Monster Ta Kasar Jamus

17:59 - September 03, 2012
Lambar Labari: 2404267
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro domin yin dubi kan wasu daga cikin ayyukan da jami’an Moster ta kasar Jamus ta yi da suke da dangataka da addinin muslunci lamarin da ya samu karbuwa matuka daga masa da kuma masu nazari da bincike kan koyarwar addinin muslunci a kasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, an gudanar da wani zaman taro domin yin dubi kan wasu daga cikin ayyukan da jami’an Moster ta kasar Jamus ta yi da suke da dangataka da addinin muslunci lamarin da ya samu karbuwa matuka daga masa da kuma masu nazari da bincike kan koyarwar addinin muslunci a kasar wadda take da yawan msuulmia turai.
Rundunar sojan Amurka na musamman da ke bayar da horo ga sabbin sojojin da ake dauka a kasar Afghanistan ta dakatar da bayar da horon baki-daya sai bayan ta kammala wani bincike da nufin gano wadanda Amurkar ta ce bara-gurbi ne da suka kutsa a cikin sabbin sojojin da ake dauka har ma suna kashe sojojin na Amurka. Jaridar Washington Post ta ruwaito wata majiya na cewa akalla sojojin Afghanistan dubu 27 ne binciken da za a gudanar zai shafa, kuma babban dalilin dakatar da bayar da horon da kuma gudanar da binciken a cikin gaggawa ya samo asali ne sakamakon yadda sojojin na Afghanistan suka kashe .
Amurkawan da suke aiki a tare da kuma wadanda ke ba su horo su akalla 45 a cikin wannan shekara kawai. Wani babban jami'in sojan Amurka, ya bayyana wa jaridar ta Washington Post cewa mai yiyuwa ne dukkanin sojoji dubu 27 da aka dauka a cikin 'yan shekarun baya-bayan nan za a dakatar da su daga aiki, sannan kuma a sake gudanar da bincike domin daukar wadanda suka cancanta daga cikinsu.
A cikin kwanakin da suka gabata ma dai Sakataren Tsaron kasar ta Amurka Leon Pennata, ya ce kisan da sojojin Afghanistan ke yi wa sojan Amurka ba karamar damuwa hakan ke haifar wa sauran sojoji da ke mamaye da Afghanistan ba.
1089593
captcha