IQNA

An kawo Karshen Gasar Karatun Kur’ani Mai Tsarki Ta Kasa Da kasa A Tunisia

22:16 - September 05, 2012
Lambar Labari: 2406060
Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki a matsayi na kasa da kasa a Tunis da aka gudanar a fadar mulkin shugaban kasar tare da halartar malaman addini da kuma masana gami da wasu daga cikin jami’an gwamnatin kasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, an kawo karshen gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki a matsayi na kasa da kasa a Tunis da aka gudanar a fadar mulkin shugaban kasar tare da halartar malaman addini da kuma masana gami da wasu daga cikin jami’an gwamnatin kasar d suka hada da shugaba da mukarrabansa.
Da dama daga cikin amsu bin diddigin lamurran siyasar kasar Masar suna hasashen cewa dan takarar kungiyar Ikhwanul musulmin ne zai lashe zaben shugaban kasar wanda aka fara gudanarwa a yau laraba kuma za a sanar da sakamakonsa na karshen bayan ‘yan kwanaki masu zuwa kamar dai yadda sakamakon jin ra’ayin jama’a ya nuna.
Bisa ga sakamakon jin ra’ayin dan takarar kungiyar Ikhwan shi ne zai lashe zaben da samun kuri’u masu rinjaye, daga shi kuma sai dan karar da ya ballae daga kungiyar, wanda kuma ya tsaya takarar ne a matsayin mai cin gishin kansa ba karkashin kungiya ba ko wata jam’iyya, to amma kuma bisa la’akari da cewa mutane suna zaben kungiya ne ko jam’iyya ba mutum bisa la’akari da shirinsa da kuma manufarsa ba, wannan ya sanya ake hasashen cewa ikhwan za su lashe.
Masu bin diddigin lamurran siyasar kasar Masar suna hasashen cewa dan takarar kungiyar Ikhwanul musulmin ne zai lashe zaben shugaban kasar wanda aka fara gudanarwa a yau laraba kuma za a sanar da sakamakonsa na karshen bayan ‘yan kwanaki, gami da wani dalilin da yake kara tabbatar da hakan wato sakamakon zaben waje da aka gdanar.
1091323




















captcha