IQNA

Abin Da Ke Gaban Musulmi Shi Ne Kwato Wurare Masu Tsarki Daga Yahudawa A palastinu

23:58 - May 21, 2015
Lambar Labari: 3306229
Bangaren kasa da kasa, mataimakin shugaban majalisar shi’a a kasar Lebanon ya bayyana cewa abbabna bin da keg ban musulmi a hal;in yanzu yanto muhimamn wurare masu tsarki dsaga mamamyar yahudawa a palastinu.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Lebanon Files cewa, mataimakin shugaban majalisar shi’a a kasar Lebanon Ayatollah AbdulAmir Qabalan a ganawarsa da babban mamalin palastinu mai bayar da fatawa Sheikh Muhammad Hussain ya bayyana cewa abbabna bin da keg ban musulmi a hal;in yanzu yanto muhimamn wurare masu tsarki dsaga mamamyar yahudawan sahyuniya a cikin yankin palastinu da suka mamaye.

Ayatollah Qabalan y ace babban abin takaici ne yadda batun palastinu da wurare masu tsarki k enema zama a cikin kwadon shara kan batutuwan suka addani musulmia  awannan zamani, y ace baabua bin da zai sanya musulmi su bar wurare masu tsarki a karkashin ammamyawar yahudawan sahyniya.

3305713

Abubuwan Da Ya Shafa: lebanon
captcha