Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafn sadarwa na yanar gizo na Arab American News cewa, masu gabatar da jawabia wurin wadannan taruka sun mayar da hankali kan muhimamncin hada kai tsakanin al'ummar musulmi.
A cikin jawabinsa Dabbuq ya bayyana waki'ar Ashra a matsayin wani babban lamari da ya faru a cikin tarihin addinin muslunci, wand aba zai gushe ba yana ci gaba da sosa ran dukaknin al'ummar musulmi da sue da masaniya kana bin da ya faru.
Ya ce a cikin irin wadannan ranaku yana da muhimamnci mabiya addinin muslbnci su kara mayar da hankali matuka wajen karfafa hadin kai da ke tsakaninsu, tare da rungumar juna a matsayin yan uwa, maimakon yin amfani da hanyoyi na rarraba.
Ko shakka babu mabiya tafarki iyalan gidan manzo ne suka mayar da hankali da bayar da muhimamnci ga lamarin raya wadannan kwanaki da ake juyayin shahadar Imam Hussain (AS) tare da iyalan gidan manzo.
Y ace amma hakan bay a na nufin wanann lamari nasu ne bas u kadai, domin kuwa Imam Hussain na dukaknin musulmi ne, kuma dol ne musulmi baki daya su kanasance masu kishinsa da kuma damuwa da lamarin da ya same shi da iyalan gidan manzo.
Tarukan mabiya mazhabar shi'a a kasar Amurka dai yana matukar jan hankali ga wadanda suke bin lamarin da kuma nemn sanin hakinnain abin da ya wakan da zuri'ar manzo.
3391114