IQNA

23:37 - March 26, 2016
1
Lambar Labari: 3480266
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Rashad Al-sisi mai gabatar da karatu a masallaci manzo bayan kwashe shekaru yana hidima a wannan wuri mai tsarki ya rasu.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Kuzafah cewa, a ranar Talata da ta gabata ce Allah ya yi sheikh Rashad Abdultawwab Al-sisi rasuwa a birnin madina mai alfarma bayan sallar magariba.

A ranar laraba kuma an yi masa salla daga nan kuma aka yi masa janaza, inda aka rufe shi amakabartar Baqia.

Wannan makaranci sannane ya kwashe kimanin shekaru 35 yana yin hidima da kuma karatun kur’ani mai tsarki a masallacin manzo.

3484477

Wanda Aka Watsa: 1
Ana Cikin Dubawa: 0
Ba A Iya Watsa Shi: 0
Ba A San Shi Ba
0
0
ALLAH YADAKA DA MANZON ALLAH
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: