IQNA

Imam Ridha (AS) yana cewa:
مَن قَرَاَ فى شَهرِ رَمضانَ آیَة مِن کِتابِ اللهِ کانَ کَمَن خَتَمَ القُرآنَ فِى غَیرِه مِن الشُهُور
"Wanda ya karanta aya daya daga littafin Allah a cikin watan
Ramadan, kamar wanda ya safke kur'ani ne a cikin wani watan daga sauran watanni."
Biharul Anwar juzui na 93, shafi 346

Kur'ani A Watan Ramadan
Download: Image Size: 1920x1280 px