IQNA

Yau Ranar eid fetr cewa, bayan azumin watan Ramadan na kwanaki talati da ke cike da albarka da ni'imar Allah, wannan mafari ne na azama ta hakika zuwa madaukakiyar 'yan adamtaka. (Ayatollah Khamenei, 13-10-2007)