IQNA

Hoton Bidiyo Na Makokin Muharram A Makarantar batul A Tanzania

Taron makokin muharram a jiya 9 ga oktoba, wanda karamin ofishin jakadancin Iran ya shirya a Tanzania a makarantar Albatul a yankin Bagala da ke birnin Darussalam.
Makarantar Batul tana da alaka ne da cibiyar A-zahra (SA) ta Tanzania, wadda wasu mata da suka karatu a Iran suka kafa.

Hoton Bidiyo Na Makokin Muharram A Makarantar batul A Tanzania