Kmafanin dillancin labaran kur’ani na IQNA ya habarta cewa, Abdulbasit Muhammad Abdussamad a cikin shekara ta 1981 ya yi tafiya zuwa Afirka ta kudu inda ya yi karatun da ba za a taba manta da shi ba.
Ya yi karatun ne a mataki uku, na farko karatun surat Hashr aya ta 18 zuwa ta 24, sai kuma aya ta 31 zuwa ta 40 a surat Naba’i, da surat Inshiqaq, bayan nan kuma file na biyu ya karanta Kiyamah, Infitar, file na biyu aya ta 12 zuwa 14 surat Isra, sai 1 zuwa 21 surat Takwir.
Hoton da ke sama dai na Abdulbasit Abdussamad ne tare da Ahmad Ruzaighi a lokacin da suka isa Afirka ta kudu a shekarar 1981.
18 zuwa 24 Hashr 31 zuwa 40 Naba’i, da surat Inshiqaq
………
Ka saurara
Surar Kiyama da Infitar
………..
Ka saurara
12 zuwa 14 surat Isra, sai 1 zuwa 21 surat Takwir